Tarihin Manzon Allah SAW
DARUSSALAM
1.0 Varies with device
Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranar sakamako.

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna kamar haka: “The Life of Muhammad (SAW),” wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma’il Raji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci a zab’i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justice Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zai fahimci mafarin wannan fassara. Ni Is’hak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshen Hausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafi tarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna ce makomarmu.

Content rating: UnratedWarning – content has not yet been rated. Unrated apps may potentially contain content appropriate for mature audiences only.

Requires OS: 2.1 and up

...more ...less